Wednesday, September 11, 2024
HomeVideoVIDEO: An kashe kada bayan ya tsere daga gidan namun daji a...

VIDEO: An kashe kada bayan ya tsere daga gidan namun daji a lokacin da ambaliyar ruwa ta afku a Maiduguri bayan da Dam din Alau ya cika

Information reaching Kossyderrickent has it that An kashe kada bayan ya tsere daga gidan namun daji a lokacin da ambaliyar ruwa ta afku a Maiduguri bayan da Dam din Alau ya cika. READ MORE HERE

VIDEO: An kashe kada bayan ya tsere daga gidan namun daji a lokacin da ambaliyar ruwa ta afku a Maiduguri bayan da Dam din Alau ya cika

Ambaliyar ruwa ta tilasta wa dubban mutane barin muhallansu a Maiduguri, babban birnin jihar Borno sakamakon fashewar madatsar ruwa ta Alau.

Rahotanni sun bayyana cewa mutane da dama sun samu mafaka a waÉ—ansu unguwannin da ambaliyar ba ta kai wurin ba bayan da madatsar ruwa ta Alau ta É“alle, bayan cikar da ta yi tsawon mako É—aya.

Wata sanarwa da kwamishinan yaÉ—a labarai na jihar, Farfesa Usman Tar ya fitar a safiyar Talata, ya yi kira ga mutane da su gaggauta tashi daga unguwannin da lamarin ya faru.

Ya ce “Sakamakon mamakon ruwan sama da ake samu a wannan shekara, muna kira ga mutanen da ke zaune kusa da koguna da su tashi nan take domin kare kansu da kuma dukiyoyinsu”.

WATCH VIDEO

DOWNLOAD VIDEO

READ ALSO  VIDEO: Adv, Coreth Naudé, was shot almost dead by a thug 3 times in the upper body, neck and face while arriving at her hotel in Durban, near Gateway shopping centre
YOU MAY ALSO LIKE
- Advertisment -

RECENT POSTS

- Advertisment -
- Advertisment -