Thursday, September 12, 2024
HomeVideoVIDEO: An gano wata katuwar kunkuru bayan ta tsere daga gidan Zoo...

VIDEO: An gano wata katuwar kunkuru bayan ta tsere daga gidan Zoo a lokacin da ambaliyar ruwa ta afku a Maiduguri

Information reaching Kossyderrickent has it that An gano wata katuwar kunkuru bayan ta tsere daga gidan Zoo a lokacin da ambaliyar ruwa ta afku a Maiduguri.

VIDEO: An gano wata katuwar kunkuru bayan ta tsere daga gidan Zoo a lokacin da ambaliyar ruwa ta afku a Maiduguri

Ambaliyar ruwa ta tilasta wa dubban mutane barin muhallansu a Maiduguri, babban birnin jihar Borno sakamakon fashewar madatsar ruwa ta Alau.

Rahotanni sun bayyana cewa mutane da dama sun samu mafaka a waɗansu unguwannin da ambaliyar ba ta kai wurin ba bayan da madatsar ruwa ta Alau ta ɓalle, bayan cikar da ta yi tsawon mako ɗaya.

Wata sanarwa da kwamishinan yaɗa labarai na jihar, Farfesa Usman Tar ya fitar a safiyar Talata, ya yi kira ga mutane da su gaggauta tashi daga unguwannin da lamarin ya faru.

Ya ce “Sakamakon mamakon ruwan sama da ake samu a wannan shekara, muna kira ga mutanen da ke zaune kusa da koguna da su tashi nan take domin kare kansu da kuma dukiyoyinsu”.

VIDEO HERE

WATCH VIDEO

DOWNLOAD VIDEO

READ ALSO  VIDEO: Jaden Newman used her fingers to cover her nipples while showing her boobs in bed in leaked viral nude
YOU MAY ALSO LIKE
- Advertisment -

RECENT POSTS

- Advertisment -
- Advertisment -