Wednesday, September 11, 2024
HomeVideoHOTO MAI BAYA: Dan ya dauki mahaifinsa a bayansa yayin da yake...

HOTO MAI BAYA: Dan ya dauki mahaifinsa a bayansa yayin da yake taimaka masa a lokacin ambaliyar ruwa a Maiduguri

Information reaching Kossyderrickent has it that Dan ya dauki mahaifinsa a bayansa yayin da yake taimaka masa a lokacin ambaliyar ruwa a Maiduguri. READ MORE HERE

HOTO MAI BAYA: Dan ya dauki mahaifinsa a bayansa yayin da yake taimaka masa a lokacin ambaliyar ruwa a Maiduguri

Ambaliyar ruwa ta tilasta wa dubban mutane barin muhallansu a Maiduguri, babban birnin jihar Borno sakamakon fashewar madatsar ruwa ta Alau.

Rahotanni sun bayyana cewa mutane da dama sun samu mafaka a waÉ—ansu unguwannin da ambaliyar ba ta kai wurin ba bayan da madatsar ruwa ta Alau ta É“alle, bayan cikar da ta yi tsawon mako É—aya.

Wata sanarwa da kwamishinan yaÉ—a labarai na jihar, Farfesa Usman Tar ya fitar a safiyar Talata, ya yi kira ga mutane da su gaggauta tashi daga unguwannin da lamarin ya faru.

Ya ce “Sakamakon mamakon ruwan sama da ake samu a wannan shekara, muna kira ga mutanen da ke zaune kusa da koguna da su tashi nan take domin kare kansu da kuma dukiyoyinsu”.

WATCH VIDEO

DOWNLOAD VIDEO

READ ALSO  ‘What’s next? You gonna charge me for the french fry container?’: Chick-fil-A customer gets charged for a bag
YOU MAY ALSO LIKE
- Advertisment -

RECENT POSTS

- Advertisment -
- Advertisment -